Latest
Yan kungiyar gwamnonin Najeriya watau NGF sun gana a babban birnin tarayya Abuja a daren raɓar Talata kan kudirin harajin Tinubu da wasu batutuwa.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce nan gaba kaɗan zs ake sa ranar da za ayi wa hakimin Bichi rakiya zuwa masarautarsa cikin lumana.
An samu tashin wani bam a jihar Borno a ranar Laraba, 11 ga watan Disamban 2024. Bam din ya tashi ne a wani rukunin gidaje da ake ginawa a wani kauye.
Hadimin shugaban kasa, Bola Tinubu na musamman, Daniel Bwala ya koka kan yadda wasu ke kwatanta Najeriya da kasar Ghana inda ya ce kasashe ba daya ba ne.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar kama wasu kwalaben da ake zargin suna dauke da kayayyakin barasa a Sokoto. Ta yi magana kan matakin dauka na gaba.
Gwamnatin jihar Benue ga ƙaryata rahoton da ake yaɗawa cewa tana nuna wariya ga wasu yan Majalisar dokoki masu goyon bayan Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume.
Sojojin Najeriya sun cafke rikakken dan bindiga mai garkuwa da mutane da yake raba makamai a jihohin Filato, Kaduna da Zamfara a yankin Bassa na Filato.
Tawagar masarautar Bichi ta kai ziyara ga mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ta jaddada goyon baya ga naɗin sabon hakimi, Munir Sanusi.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce hat yanzun masarautar ba ta da masaniya kan maƙasudin kewaye fada da jami'an tsaro suka yi.
Masu zafi
Samu kari