Latest
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Uche Secondus, ya caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan yadda yake jiji da kansa.
An kara tsaurara matakantsaro a majalisar tarayyar kasar nan. Wannan ya faru a lokacin da ake jiran bayyanar shugaban kasa, Bola Tinubu don gabatar da kasafin kudi.
Gwamnati ta aika N748,320 ga wata malama a jihar Katsina bisa kuskure. Kudin na daga cikin wanda ake amfani da shi don ciyar da dalibai, amma ta mayar da kudin.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Femi Adesina ya ce Muhammadu Buhari mutumin kirki ne, ya na gudun duk wani abu da zai kara jefa talaka cikin wahala.
Kungiyar APC, Arewa ta Tsakiya ta goyi bayan Tinubu ya yi tazarce a 2027, tana jaddada amfanin mulkinsa, duk da rashin goyon bayan ACF da AYCF da wannan kuduri.
Sanata Abdul Ningi ya buga muhawara da Godswill Akpabio kan kudin da ake turawa gwamnonin jihohi duk wata na N50m kan tsaro amma ba su aiki sosai.
Wata matashiyar budurwa ta shiga hannun jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Delta. Jami'an tsaron sun cafke matashiyar ne bisa zargin salwantar da ran jaririnta.
Ministan harkokin jiragen sama da sararin samaniya, Festus Keyamo ya ce gwamnan jihar Abia, Alex Otti zai koma jam'iyyar APC kamat dai ɗan da ya ɓata.
Cibiyar kididdiga ta kasa NBS ta fitar da rahoton garkuwa da mutane da aka yi a Najeriya a shekara daya inda aka sace mutane miliyan 2.2 aka biya fansar N2.2tn
Masu zafi
Samu kari