Latest
Bidiyon auren G-Fresh Alameen da Alpha Charles ya haddasa ce-ce-ku-ce a TikTok, inda wasu ke yaba auren, wasu kuma na nuna damuwa game da bambancin addini.
Kamfanin man Najeriya ya sauke farashin man fetur a birnin tarayya Abuja zuwa N965. Ana saka ran za a sauke farashin man fetur a dukkan jihohin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fito ta yi magana kan wasu labarai da aka yada masu cewa IGP Kayode Egbetokun ya umarci a rika dukan jami'an da ke tsayawa a hanya.
Hassan Giggs ya gode wa Hadiza Gabon bisa abubuwan alherin da ta rika yi masa, yana yabawa kaunarta ga iyalinsa da jajircewarta a masana'antar Kannywood.
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamntin Tinubu ta shirya taimakon 'yan kasa. Ya ce akwai shiri na musamman a kan wutar lantarki don bunkasa cinikayya.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi martani kan dawo da hakar ma'adanai a jihar Zamfara. Ministan ya nuna cewa hakan zai bunkasa tattalin arziki.
Kungiyoyin fararen hula sun hada tawaga ta musamman mai mutane 50 domin gano gaskiya kan halin da matatar NNPCL ta Fatakwal ke ciki ga yan Najeriya.
Limamin masallacin Lekki ya ce ba a lika banar 'Yesu ba Allah ba ne' don cin zarafin wani ba, amma sun cire ta don zaman lafiya, kuma za su gyara su dawo da ita.
Gwamnati ta ce ta na iya bakin kokarinta. Gwamnatin tarayya ta dai-dai ba ne a siyasantar da mutuwar 'yan kasa. Jama'a sun mutu yayin turmutsitsin karbar tallafi.
Masu zafi
Samu kari