Latest
Shugaba Bola Tinubu ya yi magana kan cire tallafin man fetur inda ya ce babu nadamar da ya yi na daukar matakin a ranar 29 ga watan Mayu 2023 a Abuja.
Tsohon mataimakin sufetan rundunar ƴan sanda na ƙasa, Bola Longe ya riga mu gidan gaskiya, ya rasu ne ranar Lahadi da ta gabata bayan fama da jinya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai rage yawan ministocinsa kamar yadda wasu ke ta kiraye-kiraye ba, ya ce duk wanda ya naɗa yana da amfani.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana nan kan bakarsa dangane da kudirin sauya fasalim harajin da ake ta cece kufe a kansa a Najeriya.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ta fara biyan ma'aikata sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 kamar yadda aka yi alƙawari.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci gwamnatin tarayya ta waiwayi aikin gyara madatsar ruwa ta Alau wacce ta balle a lokacin damina.
Hon Ojezele Osezua Sunday, mamba a majalisar dokokin jihar Edo ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki ranat Litinin, 23 ga watan Disamba, 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed ya shirya tattaunawa da 'yan jarida a daren ranar Litinin. Shugaban kasan zai yi tattaunawar ne bayan ya shafe kusan shekara biyu a mulki.
Hukumar EFCC ta yi nasarar cafke tsofaffin gwamnoni da ministoci a Arewacin Arewacin Najeriya a shekarar 2024. Sun hada da Yahaya Bello Hadi Sirika.
Masu zafi
Samu kari