Latest
Jigon APC, Jesutega Onokpasa, ya bayyana cewa babu shakka gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta gaza wajen samar da wadataccen abinci.
Yayin da wata kungiya ke shirin taro kan shari'ar Musulunci a Oyo, Ƙungiyar matasan Yarbawa ta yi fatali da shirin kafa kotunan Musulunci a yankinsu.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya soke duk wnai yunkuri na naɗin sabon basaraken Oba da ke yankin ƙaramar hukumar Indimili sai baɓa ta gani.
'Kungiyar Amnesty Int'l tashiga fargaba. Ta yi zargin wasu da dauke fayil din matashin daga asibitin Maiduguri. Ana zargin 'yan sanda da jefansa da gurneti
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce jami'an tsaron kasar nan su na kokari matuka. Ya ce yanzu haka ana samun saukin tafiye-tafiye. a wasu daga cikin titunan kasar.
Sanata Barau Jibrin ya karbi jigon NNPP a jihar Kano Alhaji Sani Garka Danbatta zuwa tafiyar APC. Alhaji Garka Danbatta ya fice daga tafiyar Kwabkwasiyya a Kano.
An jibge akalla jami’ai 3,180 a Abuja don kare rayuka da dukiyoyin al'umma a bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara. An bukaci jama’a su ba jami'ai hadin kai.
MURIC ta bukaci Nyesom Wike ya bayyana dalilin dakatar da Injiniya Shehu Hadi, tana mai cewa rashin bayani na nuna rashin bin ka'ida da rashin adalci wajen korar.
Wasu 'yan bindiga da ba a gano su waye ba sun kashe wani jariri dan shekara daya da karin mutane 14 a jihar Filato. An kai harin ne a karamar hukumar Riyom
Masu zafi
Samu kari