Latest
Rundunar yan sanda ta samu nasarar ceto mutane 1,581, ta kama masu laifi 30,313, ta kama bindigogi1984 a shekarar 2024 yayin samame a jihohin Najeriya.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Borno ta cafke jigon NNPP, Attom Magira kan zargin sukar gwamna Babagana Zulum da kuma shirin hadakar jam'iyyun adawa.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta yi rabon babura ga ma'aikatan gidan gwamnati. Ta ce ta yi hakan ne domin hana fashi.
Gwamna Bala Mohammed ya yi ziyarar ba zata sakatariyar jihar Bauchi inda ya rasa manyan ma'aikata ciki har da kwamishinoni. Gwamnan ya gargade su.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane. ne sun yi awon gaɓa da fasinjojin motar bas mai ɗaukar mutum.18, sun nemi ƴan uwa su biya fansa.
Jirgin kasa ya murkushe mota dauke da buhunan shinkafa a yankin Iju-Fagba, jihar Legas. Jama’a sun koka kan rashin shingen tsaro da alamar isowar jirgi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai binciki hafsoshin tsaro ba kan yadda suke kashe kudaden da aka ware musu domin yaki da ta'addanci.
Shugaba Tinubu ya nuna kwarin gwiwa a tattaunawarsa da manema labarai a Legas, inda Reuben Abati ya ce ya so yiwa Tinubu 'yar kure amma bai samu dama ba.
Wata kotu a Ibadan ta tura tsohuwar matar Ooni na ife da wasu mutane 2 kurkuku kan mutuwar yara da dama a makarantar Musulunci ta Boshorun a jihar Oyo.
Masu zafi
Samu kari