Latest
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana alhini game da rasuwar mahaifiyar gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi da ɗansa.
Rabiu Musa Kwankwaso ya fadawa ‘Yan majalisar tarayya abin da za su yi a kan kudirin haraji. Kwankwaso ya na so ‘yan majalisar jam’iyyar NNPP su yaki kudirin.
Wasu sarakunan gargajiya a iyakokin Sokoto da Kebbi da ke makwabtaka da Nijar sun musanta zargin cewa an ba sojojin Faransa mafaka domin kassara kasar.
Darektan harkokin yada labarai na hedikwatar tsaro, Manjo Janar Edward Buba ya ce ba bam ya kashe mutane ba. Janar Buba ya ce an yi nasara ba a yi barna sosai ba.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta gargadi gurbatattun jami'anta masu amfani da sunan IGP wajen aikata ba daidai. Ta ba 'yan Najeriya mafita kan ayyukansu.
Bayan zargin Najeriya da neman kawo masa cikas a mulkinsa, Shugaban Nijar, Abdourahmane Tchiani, ya fuskanci suka daga ‘yan ƙasarsa kan zargin da ya yi.
Tsohon dogarin tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan, Moses Jituboh ya kwanta dama yana da shekaru 54 a duniya bayan fama da rashin lafiya gajeruwa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana amince wa da dukkanin tsare-tsaren da gwamnatinsa ta bijiro da su, inda ya ce za su taimaki kasa.
Wani dagaci a jihar Gombe ya kare kansa da ake zargin ya sassara matashi kan tuhumar sata a gidansa da ke unguwar Kagarawal wanda yanzu haka ana bincike.
Masu zafi
Samu kari