Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna farin cikinsa bayan matatar Warri ta dawo aiki. Shugaba Tinubu ya yabawa kamfanin NNPCL bisa wannan nasarar.
Rikicin siyasa ya kara kaurewa tsakanin Shehu Sani, Nasir El Rufa'i da Reno Omkri kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki. Yan siyasar sun harbin juna da kalamai.
Hukumar Kwastam ta kama bindigu 844, harsasai 112,500 a 2024. Kwastam ya kuma tara Naira tiriliyan 5.1 na kudaden shiga ta hanyar fasaha da tsauraran matakai.
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya bayyana cewa mahaifiyarsa da ɗansa Abdulwahab sun rasu ne mako guda bayan ya aurar da yarsa. ya godewa gwamnan Gombe.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Wani matukin mota ya haura wani gida a jihar Jigawa. Ana zargin cewa hadarin ya faru ne a dalilin direban na cikin maye kuma bai iya tuki yadda ya kamata ba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye ta ke wajen inganta rayuwar matasa, inda ake shirin samar da karin ayyukan yi bayan hadin gwiwa da Saudiyya.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana masu laifi kan matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta a cikinsu. Ya ce ba haka Allah yake so ba.
Gwamnatin tarayya ta yi yi kira ga gwamnan Bauchi ya jaye kalaman da ya yi kan Bola Tinubu a kan kudirin haraji. Tinubu ya yi wa gwamnan Bauchi wankin babban bargo.
Masu zafi
Samu kari