Latest
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta kashe 'yan bindiga 40, ta kama 'yan fashi 199, barayn mota da barayin shanu da dama a 2024. An ceto mutane da dama.
Dan majalisar Kano, Dr. Mustapha Ghali ya ce bai dace takwarorinsa daga Arewa su zuba idanun a kan kudirin harajin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gabatar masu ba.
Guda daga cikin jagorori a cikin APC ta Kano, AbdilMajid Danbilki Kwamamda ya bayyana cewa ba zai amince Ganduje ya ci gaba da mulkin rashin adalci ba.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP., Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi tir da masu son raba kansa da gwamna Abba Kabir Yusuf da kiran Abba tsaya da kafarka.
An bayyana yadda za a samu saukin farashin man fetur a Najeriya bayan matatar man Warri ta fara aiki. 'Yan kasuwar man fetur sunce za a samu saukin farashin fetur
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da salon shugabancin marigayi tsohon shugaban Amurka, Jimmy Carter.
Wasu mazauna kauyuka a karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara sun gudu sun bar kauyukansu saboda barazanar dan ta'adda Bello Turji a wannan mako.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya dakatar da shugaban hukumar kula da harkokin malamai watau TSC kan vadakalar ɗaukar sababin malaman makaranta 1,000.
Kungiyar APC a Arewa ta Tsakiya ta nuna damuwa kan rigimar siyasar da ke aukuwa a jihar Benuwai, ta bukaci SGF Sanata George Akume ya canza salo.
Masu zafi
Samu kari