Latest
Mai alfarmaka sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya buƙaci ɗaukacin mabiya addinin Musulunci su fara duga jinjirim watan Rajab daga ranar Talata.
Kungiyar ACT ta bukaci gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta gaggauta yin bincike a kan dalilan jam'an tsaro na kai hare-hare kan fararen hula a sassan Arewa.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Babafemi Ojudu, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai dace ya jagorancin Najeriya a wannan lokaci ba inda ya ce Yemi Osinbajo ya fi shi dacewa.
Kamfanonin sadarwa sun bukaci a sake yin karin kudaden sms, data da na kira nan take. Sun ce hauhawar farashin kayan aiki da wutar lantarki na barazana ga dorewarsu.
Sanata Shehu Sani ya ziyarci makabartar tarihi da aka birne sarakunan Arewa da suka yaki turawan mulkin mallaka a Lokoja. Sanatan ya bukaci a karrama sarakunan.
Dakarun yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi ram da wani matashi bisa zarginsa na yunkurin kashe abokinsa, an gano mugayen makamai a gidansa.
Godswill Akpabio ya ce yana goyon bayan matakan tattalin arziki da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya. Ya ce an lalata Najeriya sosai a lokacin da ya hau mulki.
Sanusi II ya bukaci kasashen Yamma su zuba jari a Arewa ta hanyar gina makarantu, asibitoci da masana’antu, maimakon yin wa'azin da zai jawo kiyayya tsakanin addinai
Sheikh Abubakar Malami ya nuna takaici yadda yan Nijar suke tsinewa Bola Tinubu da Najeriya saboda sabanin da ke tsakani inda ya ce hakan bai kamata ba.
Masu zafi
Samu kari