Latest
Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shugaba Tinubu na da kwarin guiwar cewa za a samu sauƙi nan gaba kamar dai yadda su Sardauna suka yi.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya ba da lakanin hana yin cushe da ake yi a cikin kasafin kudin gwamnati.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar KUDA, Emmanuel Tor Yaji, a Tsar Mbaduku, yankin ƙaramar hukumar Vandeikya, jihar Benue.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ki janye kalaman barazana da ya yi ga Bola Tinubu. Ya ce ya gargadi Bola Tinubu ne kan kudirin haraji.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ), ta bayyana adadin 'yan ta'addan da dakarun sojoji suka hallaka a shekarar 2024. Ta ce an kashe shugabannin 'yan ta'adda 1,000.
Kwamitin haɗin guiwa na malamai da ma'aikatan manyan makarantun gaba da sakandire a Bauchi sun ayyana shiga yajin aiki kan rashin aiwatar da dokar sabon albashi.
Ma’aikatar ayyuka za ta kashe Naira biliyan 4 kan gina filin saukar jirgin Tinubu da tashar ruwa. Za ta kashe N724bn kan hanyoyi, da N40.6bn kan gine-gine.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya faranta ran ma'aikatan gwamnati yayin da ake bankwana da shekarar 2024. Gwamna Makinde ya cika alkawarinsa kan albashi.
Hafsun sojin saman Najeriya ya ziyarci Qatar domin lalubo dabarun zamani wajen yaki da 'yan ta'adda. Kamfanin Qatar zai taimaka wajen yaki da 'yan bindigar Najeriya
Masu zafi
Samu kari