Latest
Tsohon gwamnan jihar Kogi ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri da salon mulkin Bola Tinubu. Ya ce Tinubu ya dauko hanyar kawo cigaba a Najeriya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi mutanen Kano da ke zaune a ciki da wajen ƙasar nan murnar dhiga sabuwar shekara tare da fatan samun saukin rayuwa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa 'yan Najeriya cewa akwai bukatar su bayar da hadin kai tare da watsi da duk abin da zai kawo rabuwar kai.
Kungiyar kwaɗago ta kasa watau NLC ta sake nanata kiranta ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu kan kudirin sauya fasalin hataji, ta buƙaci a janye shi daga Majalisa.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Bauchi, Barista Ibrahim Muhammad Kashim, ya yi bayani kan jita-jitar da ake yadawa kan dalilinsa na yin murabus daga mukaminsa.
Wasu matasa a jihar Enugu sun zargi jami'an gwamnati da amfani da karfin gwamnati wajen nada sarki. Matasan sun tura takarda ga gwamnan kan lamarin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauki alkawarin kawo karshen hauhawar farashi da kawo karshen wahala da jama'a ke ciki tun bayan hawansa kujerar shugabancin kasar.
Jam'iyyar PDP ta aika sakon murnar shiga sabuwar shekara yayin da ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya binciki badakalar Naira tiriliyan 25 a tsakanin shugabannin APC
Rikicin sarautar Kano, hadin kan 'yan siyasa musamman 'yan jam'iyyar adawa da kudirin haraji na cikin manyan abubuwan da za su cigaba da jan hankali a 2025.
Masu zafi
Samu kari