Latest
Mawaki Dauda Kahuta Rarara ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da zurawa Janar Abdourahamane Tchiani ya na garkuwa da jamhuriyyar Nijar da tsohon shugaba, Bazoum.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci haɗin kai da gwamnoni yayin da ya ƙaryata rahotannin da ke cewa akwai rashin jituwa kan lamarin ƙananan hukumomi.
Sojojin Najeriya sun yi kofar rago ga Bello Turji yayin da suka kashe manyan na hannun damansa suka kama masu taimaka masa a Sokoto, Zamfara da Kebbi.
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Umar Damagum.ya ce har yanzun PDP ce a sahun gaba a tsagin adawa kuma dole sai da ita za a iya mukushe APC a zaɓen 2027.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa za a samu ci gaba a kasar nan a shekarar 2025. Ya nuna cewa 'yan Najeriya za su yi murmushi.
Gwamnan Kano ya ziyarci shugaban kasa, tare da sauran gwamnoni domin taya Bola Ahmed Tinubu murnar shigowa sabuwar shekarar 2025, ya mika bukatar Kano.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga gwamnonin jihohin Najeriya kan yancin cin gashin kan kananan hukumomi. Ya kwantar da hankalinsu.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun shiga kauyen Kuki da tsakar rana ido na ganin ido, ana zargin sun halaka wata ƙaramar yarinya yar kimanin shekara 7 a Kaduna.
Shugaban kungiyar kwadago TUC na ƙasa, Festus Osifo ya bayyana cewa sun fara fafutukar yadda za a dawo da yin ƙarin albashi kowace shekara maimakon 5.
Masu zafi
Samu kari