Latest
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda Umaru Musa Yar'adua ya soke yarjejeniyar Dala miliyan 750 tsakanin Najeriya da Aliko Dangote.
NDLEA Kano ta kama mutane 1,345 da kwace 8.4kg na kwayoyi. Ta rushe sansanonin kwayoyi 20, ta gyara halin masu shaye shaye 101 da kuma hukunta 128.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya fito ya yabi manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce manufofin suna yin aiki sosai.
Wani saurayi ya siya wa fitacciyar 'yar TikTok a Arewa, Maryam Sa'idu gida na N55m, ya ce ta daina zama a otel. Maryam ta ce ba za ta yi aure ba sai Tinubu ya sauka.
Dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi ya musanta rade-radin tattaunawar hadaka da PDP, NNPP ko wata jam’iyyar siyasa inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa a kan yadda ilimi ke ci gaba da barbarewa a Najeriya, inda ta nemi gwamnati ta magance matsalar.
Tsohon shugan APC, Salihu Lukman ya ce sun fara haduwa domin kayar da Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. Salihu Lukman ya ce suna hada kai da 'yan APC.
Matar mawaki Ado Gwanja, Maryam, ta haifi ɗa namiji mai suna Nawab. Mutane sun taya su murna tare da addu’ar Allah ya raya yaran cikin Musulunci.
Abubuwa da dama sun ja hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar da ake bankwana da ita, musamman ta fuskar jam'iyyun adawa masu son kwace mulki daga APC.
Masu zafi
Samu kari