Latest
An ware Naira biliyan 10 domin biyan kudin haya da kayan dakin shugabannin majalisar Najeriya. An ware kudin ne a cikin kasafin kudin Abuja na 2024.
Rahama Sadau ta ce Ali Nuhu ne ya gano ta tana rawa a Kaduna, ya ce duk mai iya rawa zai iya fim, ya kuma shigar da ita Kannywood. Ta ce daga nan rayuwarta ta canja.
Dattawan jihar Rivers sun ja kunnen Wike inda suka ce ya tabo stuliyar dodo tun da ya tabo tsohon gwamnan jihar Peter Odili. Sun bukaci Wike ya ba Odili hakuri.
Sanata Orji Kalu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa akwai shiryayyun matakai da gwamnatin Bola Tinubu ke dauka wajen kakkabe yunwa da ta yi katutu a kasa.
Matatar man Dangote, kamfanin Heyden da Ardova sun haɗu don samar da mai mai araha. Wannan haɗin gwiwar zai rage farashi da magance ƙarancin mai a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi ya ce rasuwar da aka masa ta Hauwa Duguri ce ta hana shi zuwa gaisuwar sabuwar shekara gidan Bola Tinubu a 2025 ba sabanin haraji ba.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta zargi tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi da yin soki burutsu a kan salon mulkin Bola Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana nasarar damke wata matashiya, Shamsiyya Adamu da ta kware wajen satar wayoyin hannu tare da masu ba da gudunmawa.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya gaggauta gayyatar tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo bayan zargin cewa kila matatun da aka gyara ba sa aiki.
Masu zafi
Samu kari