Latest
AbdulMajid Dan Bilki Kwamanda ya zargi Gwamnatin Kano da yi masa bakin cikin kyautar kujerar aikin hajji da mataimakin shugaban kasa ya ba shi kyauta.
Rikici tsakanin gwamnan Edo da ciyamomin ƙanann hukumomi ya ƙara ƙamari, kansiloli sun sake tsige ciyamomi biyu daga kan mulki, sun zarge su da yin ba daidai ba.
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya shiga rigimar gwamnatin Bola Tinubu da Peter Obi bayan tsohon gwamnan Anambra ya zargi ana yi masa barazana.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari gidan wani boka a Anambra sun kashe masa yara uku sun wurga su a cikin wata mota. An fara bincike.
ACP Daniel Itse Amah, wanda yanzu ake kira Muhammad, ya karbi addinin Musulunci a 2025, yayin da yake ci gaba da aiki da gaskiya da nuna kyawawan dabi’u.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB da UTME ta bayyana yadda ta samu tattaro N9,013,068,510.69 daga daliban kasar nan, inda aka tura akalla Naira biliyan 6 zuwa gwamnati.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Delta ta bayyana jita-jitar da ake yaɗawa cewa Gwamna Oborevwori ya gama shirin haɗa kayansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Sanata Barau Jibrin ya dauki salon Kwankwasiyya wajen tura dalibai karatu jami'o'i. Barau ya tura dalibai 70 Indiya yanzu kuma zai tura daibai 300 jami'o'in Najeriya
Shugaban karamar hukumar Nasarawa da ke Kano, Hon. Yusuf Ogan Boye ya nada hadimai 60 domin ci gaban ƙaramar hukuma. An saki sunayen wadanda aka nada.
Masu zafi
Samu kari