Latest
Gwamnatin tarayya ta amince kamfanonin sadarwa su yi ƙarin kudin kiran waya, sako da sayen data amma ba zai kai kaso 100% ba in ji ministan sadarwa, Bosun Tijani.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi martani ga jam'iyyar APC kan shirinta na ganin mulkin Kano ya dawo hannunta a zaben 2027. Ya ce Allah ke ba da mulki.
Kwamoshinan harkokin yawon bude ido, al'adu da fasaha na jihar Kuros Roba, Abubakar Robert Ewa ya mutu a asibitin Kalaba jim kaɗan bayan taron majalisar zartarwa.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta ɗauki matakin ladabtarwa kan jami'anta da ake zargi da aikata sata.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya aika da sakon gargadi ga 'yan majalisar zartarwar jihar. Gwamna Abba ya ce ba zai lamunci rashin biyayya ba.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa na gama shirin rabawa waɗanda baliya ta rutsa da su kwanakin baya kudin tallafi Naira biliyan 3.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutane 11 sun rasa rayukansu yayin da aka kona gidaje 31 a garin Gululu, a Jahun da Miga a jihar Jigawa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP an zaben 2023, Peter Obi ya yi martani kan jita-jitar cewa an cafke shi inda ya karyata labarin kama shi a Abuja.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kwace wasu kuɗaɗe da ake zargin suna da alaka da tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, ta sa a rufe asusun.
Masu zafi
Samu kari