Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi aika da sakon ta'aziyya ga rundunar sojojin Najeriya kan kisan da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi wasu a sojoji a Borno.
Hadimin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya bayyana cewa galibin gwamnonin da kw sukar kudirin haraji ba ƴan Najeriya ne a gabansu ba, damuwarsa kuɗaɗen shiga.
Kotu da ke zamanta a Legas ta ce ta na hurumin sauraron tuhume-tuhumen da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta shigar a kan Emefiele.
An yi wata arangama tsakanin yan ta'adda a jihar Kaduna inda aka hallaka sanannen shugaban 'yan bindiga, Kachalla Dogo Isah a rigimar da ta balle.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce jam'iyyar APC ba ta da wani dalilin tsoro kan hadewar wasu jam'iyyun adawa da ake hasashen yi a zaɓen 2027.
Rundunar 'yan sanda ta gwabza da 'yan ta'adda a jihohin Nasarawa, Benue da Bayelsa. An kashe 'yan bindiga a Benue, an ceto mutane a Nasarawa da makamai a Bayelsa
Rahoton Ofishin Mai Binciken Kudi na Kasa ya zargi hukumomin man fetur guda biyu na NUPRC da NMDPRA da rashin yin bayani a kan batan wasu biliyoyin Daloli.
Rahotanni sun nuna cewa yan ta'adda da ake tunanin mayakan Boko Haram ne sun kai farmaki fadar shugaban kasar Chadi amma sun gamu da fushin dakarun sojoji.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya yi magana kan alakarsa da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai inda ya ce babu gaskiya kan cewa zai bar APC.
Masu zafi
Samu kari