Latest
Jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi ta zaɓi Chidiebere Egwu a matsayin wanda zai maye gurbin mataimakin shugabanta na dhiyyar Kudu maso Gabas, Ali Odefa.
Malam Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi gwamnatin jihar Bauchi da almubazzaranci da kudaden jama'a, don haka ba shi da wani hurumi na shukar Tinubu.
'Yan kasuwa da dama sun shiga jimami bayan tashin wata gobara a jihar Anambr a. Gobarar wacce ta tashiɓda tsakar ta jawo asarar kayayyakinna miliyoyin naira.
Tsohon mai magana da yawun PDP na ƙasa, Kola Ologbodiyan ya ce akwai wasu daga APC da ke yunƙurin ganin bayan babbar jam'iyyar adawa, ya ce dole su tashi tsaye.
'Yan majalisun Arewa sun bayyana cewa za su cigaba da tirjiya ga Bola Tinubu kan kudirin haraji da ya gabatar. Majalisa za ta tattauna haraji da lasafin kudi.
Ma’aikatar wutar lantarki za ta kashe N8b don wayar da kan 'yan Najeriya kan biyan kudin lantarki, hana sata da kare kayayyakin wuta, inji Minista Adebayo Adelabu.
Gwamna Seyi Makinde ya gargadi masu neman ta da rigima bayan an zabi sabon Alaafin na Oyo, Oba Akeem Abimbola Owoade, ta hanyar gaskiya da adalci.
Wasu malaman addinin Musulunci Kudu maso Yammacin Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga kudirin dake fasalin harajin da Tinubu ya kai Majalisar tarayya.
Wani kusa a jam'iyyar APC ya ce kakakin majalisar Legas da aka tsige, Mudashiru Obasa ya nuna takama yayin da aka kira shi zuwa sulhu a gaban shugaba Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari