Latest
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ba da shawara ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Jam’iyyar PDP a jihar Abia ta gano dalilin faduwarta zaben 2023. Shugaban jam’iyyar ya yi kira da a yafewa juna, yana mai tabbatar da dawowar nasararsu.
Jihohin Kudu maso Yamma na tunkarar barazanar tsaro daga ‘yan bindiga da mayakan ISWAP yayin da DSS ta kama mutum 10 da ake zargi da ta’addanci a shiyyar.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, ya bayyana cewa yana ganin girman shugaban Bola Ahmed Tinubu, ba zai iya sukarsa ba.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bukaci a karawa ma'aikatar tsaro karin kudade domin magance matsalolin rashin tsaron da ake fama da su a kasar nan.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kama wani mutumi, Saheed Ganiyu bisa zarginsa da cinnawa sahibarsa wuta a Abuja, ya ce duk da haka a shirye yake ya aureta.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto a Najeriya, Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya sanar da ficewar shi daga babbar jam'iyyar adawa ta ƙasar - PDP. Tsohon gwamnan ya fadi dalili.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
Zaben shekarar 2027 na kara kusantowa yayin da aka shiga sabuwar shekarar 2027. Akwai gwamnonin da ake rade-radin za su iya sauya sheka kafin zuwan lokacin.
Masu zafi
Samu kari