Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da bin doka inda ya mayar da basarake, Jonathan Paragua Zamuna matsayin sarkin Piriga bayan Nasir El-Rufai ya tube shi.
Tsohon sakataren kwamitin yakin neman zaben gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, Adamu Modibbo ya tattara komatsansa ya fice daga jam'iyya mai mulki.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya yi kira ga al’umma su rika nuna adalci a duk wani batu da ya tashi.
Hukumar kwana-kwana ta tabbatar da faɗuwar wata fankar man fetur a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, ta ce direba ya rasa rayuwansa amma an ceto yaron mota.
Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan Naira biliyan 2.3 da ta kashe wajen sayen dabbobi domin raba wa mata domin dogaro da kai a jihar bayan shan suka.
Gwamnoni sun yi sauye sauye kafin yarda ka kudirin harajin Bola Tinubu. Sun dakatar da kara harajin VAT, sauya yadda za a raba kudi ga jihohi da NITDA da TETFUND
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu, ta bukaci mutanen Gabashin jihar da su sanya ido kan 'yan ta'addan da ke tserewa sojoji.
A karshe kungiyar kasashe masu tasowa ta BRICS ta amince da kasar Najeriya domin zama mambanta wanda ake ganin zai habaka tattalin arzikinta da karfin iko.
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), sun samu nasara kan wasu mutane biyu da ake zargi. Kafin cafke su sai da aka ba hammata iska.
Masu zafi
Samu kari