Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Saurayin mai suna Farouq Abdullahi Tukuntawa, ya aike da sakon soyayyarsa zuwa ga jarumar ta shafinsa na Facebook inda ya roke ta da ta taimaka ta ceto ransa.
Jaruama a masana'antar Kannywood, Mansurah Isah, ta yi wasu kalamai da ake tsammanin na tsokana ne a kan tsohon mijinta, Jarumi Sani Danja, tare da sakin hotuna
Wata jarumar Kannywood ta fito fili ta fadi abinda ya ke damun ta dangane da Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso a wani bidiyo da NaijaFamily su ka wallafa
Sabbin hotunan jaruman Kannywood mata, Rahama Sadau da na Hadiza Aliyu gabon sun janyo maganganu a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram a cikin makon nan.
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maryam Booth, ta sa an cafke mata wani matashi da ta zarga da yada labarai na karya kanta inda yace ta na neman miji aure.
A masana'antar shirya wasan kwaikwayo ta Kannywood akwai wasu fitattun jarumai da muka tattara muku, waɗanda suka taba neman takarar kujerar siyasa a yankunansu
A wannan labarin mun tattaro muku jerin jarumai masu hazaƙa a masana'antar shirya fina-finan Kannywood, waɗanda shirin 'Labarina' ya haskaka tauraruwar su.
Jarumin masana’anytar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Auwal Isah West ya caccaki abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon bayan ta soki wasu manyan masana'antar.
Sabbin hotunan shahararriyar jarumar masana'antar fim, Kannywood wacce ke fama da matsanaciyar rashin, Maryam Yahaya sun bayyana yayin da take kara murmurewa.
Labaran Kannywood
Samu kari