Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ta bayyana cewa har yanzu Abubakar Malami bai cika sharuddan da aka gindaya masa lokacin da aka ba da belinsa ba.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ta bayyana cewa har yanzu Abubakar Malami bai cika sharuddan da aka gindaya masa lokacin da aka ba da belinsa ba.
Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
A cikin kwanakin da suka gabata ne ake ta rade-radin rabuwar aure tsakanin jarumi Sani Danja da matarsa, tsohuwar jaruma Mansurah Isah.Hakan ya biyo bayan wata.
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya wallafa wani kyakkyawan hotonsa tare da yaransa da kuma yaran abokiyar aikinsa Hafsat Idris bayan sun kai masa ziyara.
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta ce ta shiga yanayi na kuncin rayuwa, inda har ta kan ji kamar ta kashe kanta.
Wasu yan bindiga da ake zaton barayi ne sun kai farmaki gidan wani fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Nasiru Bello Sani, sun yi awon gaba da sabuwar mota.
Mun kawo jerin Ministocin Tarayya da ake tunanin su na harin takarar Gwamna. Manyan kusoshin Gwamnati da za su yi takarar Gwamnoni sun hada da Hadi Sirika.
Anita Joseph mai fim ta jawo abin magana bayan ta fito da bidiyon wanka da Mai gidanta. Tauraruwar ta jawo abin magana ne bayan ta wallafa bidiyon a Instagram.
Jaruma Hadiza Gabon ta tsayawa mabukata, ta bada shawarar a rika taimakon marasa galihu. Tun 2016, Hadiza Gabon ta kafa gidauniya, ta na taimakon mabukata.
Shararriyar 'yar wasan fim da ta fito a fim din Dadin Kowa tace, tana burin Kannywood da Nollywood su hade don inganta harkar fim a Najeriya da kuma gogayya da
Labaran Kannywood
Samu kari