Sanata mai wakiltar babban birnin tarayya Abuja a majalisar dattawa, Ireti Kingibe, ta shirya komawa jam'iyyar ADC. Ta sanya lokacin da za ta yi rajista.
Sanata mai wakiltar babban birnin tarayya Abuja a majalisar dattawa, Ireti Kingibe, ta shirya komawa jam'iyyar ADC. Ta sanya lokacin da za ta yi rajista.
Gwamnatin Amurka ta saka Najeriya cikin jerin kasashen da aka kakaba musu takunkumin balaguro, saboda matsalolin tsaro da na takardun shige-da-fice.
Iran ta sanar da samun sabbin mutane 144 da suka mutu daga cutar coronavirus, inda jimlar wadanda suka mutu ya kama 2,378 a wannan annoba da ya karade duniya.
Labarai sun zo mana cewa ana daf da rufe Gwamnati kaco-kam bayan barkewar cutar COVID-19. A halin yanzu Kujerar PM na Kosova ta na tangal-tangal bayan annobar.
Kasar Afirka ta Kudu ta rasa mutane biyu a karo na farko sakamakon cutar coronoavirus da ta addabi mutane a fadin duniya. Zuwa yanzu yawan mutane 1,000 sun kamu
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu kasar Amurka ta yi wa China zarra wajen yawan mutanen da suka kamu da cutar cornavirus. Amurka na da mutum 85,500 da suka kamu.
Allah ya yiwa wata tsohuwa ‘yar asalin jahar Kano da ke zama a kasar Amurka mai suna, Hajia Laila Abubakar Ali rasuwa bayan ta kamu da annobar coronavirus.
NAF ta fara jigilar kayan tallafin ne daga filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa, Murtala Mohammed International Airport (MMIA), da ke jihar Legas
Wani likita Usaman Riaz ya kasance daya daga cikin jami’an lafiya da suka sadaukar da kansu wajen kula da wadanda suka kamu da cutar coronavirus a fadin duniya.
A jiya Litinin ne mu ka samu labari cewa manyan ‘Ya ‘yan Ado Bayero Sarakunan kasar Bichi da Kano watau Nasiru Ado Bayero sun gana a gidan tsohon Ciroman Kano.
Rev Samson Ayokunle, Shugaban kungiyar CAN, ya ce mugunta da laifuffukan da mutane ke aikatawa sabanin abun da Allah ya yi umurni ne ya haddasa annobar corona.
Labaran duniya
Samu kari