Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen gwamnoni kan kudaden kananan hukumomi. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su rika ba su kudadensu kai tsaye.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen gwamnoni kan kudaden kananan hukumomi. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su rika ba su kudadensu kai tsaye.
Ruwan sama mai karfi ya jawo ambaliya a biranen UAE, inda aka soke da jinkirta tashin jiragen sama da dama a Dubai da Sharjah. An umarci mutane su zauna a gida.
Fadar ta bayyana cewa sarauniya Elizabeth na fama da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar da ayyukanta kadan-kadan a Windsor a mako mai zuwa.
Shugaba Muhammadu Buhari yana hanyarsa na koma wa gida Najeriya bayan tafiyarsa zuwa Belgium inda ya hallarci taron hadin kai na EU-AU karo na shida. Buhari Sal
Wata mata 'yar kasar Zambia mai suna Rita Mwayanda ta yi kira ga mawakin Najerya Tekno, wanda ta yi ikirarin cewa wakarsa ta kunsa masa ciki,da ya biya ta kudi.
Wata kotun shari'ar Musulunci da ka zama a aarewa maso gabasahin Badakhshan da ka Afghanistan ta yanke wa wata mace da namiji hukuncin jifa kan aikata zina.
Manyan mata da yara mata 13 sun mutu bayan tsautsayi ya yi sanadin sun fada rijiya yayin bikin aure a arewacin India, yan sanda suka sanar a ranar Alhamis, raho
Malaman Jami’an Ingila sun tafi yajin-aiki, za ayi kwanaki dalibai ba su karatu. Za ayi kwanaki dalibai ba su karatu a jami’o’in kasar Ingila a dalilin wannan.
Ana tuhumar wani dalibi dan kasar Kenya mai shekaru 21 da zargin kancin zarafin mijin wata wacce ake zargi da zama masoyiyarsa, bayan ya tura hoton tsiraicinta.
Wata cibiyar kiwon lafiya a kasar yammacin duniya; kasar Amurka ta samar da hanyar magance cutar kanjamau. Wata mata ta samu sauki daga cutar a wannan shekarar.
A nan nahiyar Afrika, shugaban kasa ya ce zai fara biyan matasa masu zaman banza kudaden alawus duk wata. Shugaban na Aljeriya ya bayyana haka ne a wata hira.
Labaran duniya
Samu kari