Sharif Lawal
6172 articles published since 17 Fab 2023
6172 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta musanta cewa jami'anta sun mamaye fadar Sarkin Kano biyo bayan kudirin dokar da majalisar dokokin jihar ta amince da shi.
Hukumar yana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsoho ministan sufurin jiragen sama a gaban kotu kan badakalar N19.4bn.
Mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a majalisar dokokin jihar Kano sun fice daga zauren majalisar yayin yunkurin gyara dokar masarautun jihar.
Babbar kotun jihar Oyo ta yi hukunci a karar dalibai mata na makarantar International School ta jami'ar Ibadan suka shigar kan 'yancin sanya hijabi.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta yi martani kan zargin da gwamnan jihar Katsina ya yi na cewa jami'an tsaro na hada baki da 'yan bindiga. Ta bukaci ya kawo hujja.
An samu tashin gobara a sakatariyar gwamnatin jihar Kaduna wacce ta tafka barna mai yawa. Gobarar ta shafi wasu ofisoshi da ke wajen sannan ta lalata su.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana abubuwan da ke kawowa mata cikas a siyasar Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabon shugaban hukumsr kiyaye hadura ta kasa (FRSC). ACM Shehu Mohammed ya samu sabon mukamin.
Wasu 'yan daba dauke da makamai sun kutsa wajen wani bikin aure a jihar Neja inda suka tafka barna. 'Yan daban sun hallaka wani ma'aikacin lafiya.
Sharif Lawal
Samu kari