Muhammad Malumfashi
17092 articles published since 15 Yun 2016
17092 articles published since 15 Yun 2016
Maganar da ake yi. Peter Obi mai neman mulki a LP, ya samu goyon bayan wasu manya a Najeriya, kuma an ji LP tana da jama’n da za su taimaka mata a zaben 2023.
Daliban Najeriya sun ce za su barke da zanga-zanga a ko ina idan aka cigaba da tsare Aminu Adamu, Lauyansa yana ganin wannan ne ya tada hankalin 'yan sanda.
Abdullahi Ganduje ya amince a kara kudi domin a kammala titi a Kwankwaso. Titin da ake yi a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen tsohon Gwamnan Kano.
Ministan harkokin sufurin tarayya yace nan da mako daya mutane za su cigaba da hawa jirgin kasan Kaduna-Abuja, yanzu duk wanda bai da NIN ba zai hau jirgi ba.
Soyayyar Ibrahim Adam da masoyiyarsa, Aisha Abdulrahman Haruna ta ba mutane mamaki. Sai da masoyan suka yi shekaru ba su tare, kwatsam kaddara ta dawo da su.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani ga masu jin haushinsa saboda ya yabi Muhammadu Buhari, yace ko bai kaunar Shugaban kasa, dole ya yarda shi ya biya su kudi.
Gwamnoni irinsu Samuel Ortom, David Umahi, AbdulRahman AbdulRazaq, Solomon Lalong, Dapo Abiodun da Nyesom Wike sun maida martani ga kalaman Muhammadu Buhari.
Wasu Shugabanni na reshen jihar Ogun sun kori Doyin Okupe wanda babban jigo ne daga Jam’iyyar LP, hakan yana nufin an samu baraka a takarar Peter Obi a 2023.
Rabiu Musa Kwankwaso ya isa kasar Amurka cikin koshin lafiya. Sanata Kwankwaso mai takarar shugaban kasa a NNPP ya sanar da cewa za ayi taron ne a Washington DC
Muhammad Malumfashi
Samu kari