Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta samu rahoton cewa diyar hamshakin dan kasuwa, kuma sirrikin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Alhaji Mohammaed Indimi zata yi aure Hauwa Indimi wanda ita ce karama a cikin ‘yayan, Alhaji Mohammaed Indimi.
Kaakakin Kwamishinan Yansandan jihar Joel Yamu ya tabbatar da mutuwar mutane 16 da fari, mata 14 kananan yara 2, sai dai jaridar Daily Trust ta ruwaito an sake gano wasu sabbin gawarwaki guda takwas, hakan ya haura adadin matattun
Taron wanda ya gudana a fadar gwamnatin jihar ya samu halartar masu ruwa da tsaki daga bangaren makiyaya, manomo,a hukumomin tsaro, sarakunan gargajiya, shuwagabannij majalisa da kuma manyan jami’an gwamnatin jihar dake Jalingo.
Shugaban kungiyar makiyaya na Miyetti Allah reshen jihar Filato, Muhammad Nuru Abdullahi ya bayyana cewa, an harbe wani Ishaq Yusuf mai shekaru 19 yayin da aka tsinto gawar wani Abubakar Shehu mai shekaru 22 bayan an binne sa.
Kungiyar Afenifere da kungiyar kare hakikin dan Adam (CDHR), sun soki shugaban kasa, Muhammadu Buhari, akan kalaman da yayi game da kashe-kashen da aka yi a jihar Taraba a lokacin da ya ziyarci jihar a ranar Litinin
Daga cikin bindigun akwai AK 47 guda hudu, kananan bindigu guda takwas da alburusai da dama, kamar yadda kwamishinan ya shaida ma majiyar NAIJ.com, ya kara da cewa sun samu nasarorin nan ne a sakamakon hadin gwiwa da kyakkyawar al
Tsohuwar shahararriyar jarumar nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta caccaki auren yar gwamnan jihar Kano Fatima Ganduje wanda akayi a makon da ya gabata, a cewar ta da yar fim ce ta aikata tsiyar da an zage su
Wattana, Jakadan kasar Thailand zuwa Najeriya, yace rahoton da Ministan harkan noma da raya karkara na Najeriya, Audu Ogbeh, ya fitar na cewa kasar Thailand ta na zargin Najeriya da zama sanadin karyewar manyan kamfanoni shinkafa.
'Yan majalisar wakillan Najeriya sun bayyana matsayar su biyo bayan kwamacalar zaben kananan yara da ake zargin an tafka a zaben kananan hukumomin da ya gabata a jihar a kwanakin baya inda suka bayyana cewa za su binciki lamarin.
Mudathir Ishaq
Samu kari