Mutane 5 da suka hana ni ficewa daga jam'iyyar APC - Shehu Sani

Mutane 5 da suka hana ni ficewa daga jam'iyyar APC - Shehu Sani

A satin da ya gabata ne dai wasu jiga-jigan jam'iyya mai mulki ta kasa ta APC suka jijjiga ginshikan shiyasar Najeriya a majalisar wakilai da kuma dattijai ta bayan da suka sanar da ficewar su a jam'iyyar APC.

Sai dai wani abun da ya dauki hankin al'umma sosai shine rashin ganin sunan Sanata Shehu Sani dake wakiltar mazabar jihar Kaduna ta tsakiya duk kuwa da irin zaman doya-da-manjan da yakeyi da mahukuntan jihar ta sa.

Mutane 5 da suka hana ni ficewa daga jam'iyyar APC - Shehu Sani

Mutane 5 da suka hana ni ficewa daga jam'iyyar APC - Shehu Sani

KU KARANTA: Jami'o'i 5 da suka fi tsada a Najeriya

Legit.ng ta samu cewa Sanatan wanda yanzu haka ba sa ga-maciji da gwamnan jihar sa ya bayyana sunayen wani fitattun yan Najeriya da suka taka rawa wajen ganin ya tsaya a jam'iyyar ta APC acikin wata fita da yayi da majiyar mu.

Ga kuma mutanen nan kamar yadda ya ayyana:

1. Muhammadu Buhari

2. Cif Bola Tinubu

3. Kwamared Adams Oshiomhole

4. Balarabe Musa

5. Femi Falana

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel