Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar malaman kwalejojin kimiyya da fasaha ta Najeriya, ASUP, ta sanar da hukuncin data yanke na shiga yajin aiki har sai illa masha Allahu daga karfe sha biyu na daren Laraba, kamar yadda shugaban kungiyar, Usman Dutse ya tabb
A jiya, Litinin, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa wasu kwamitoci da zasu samar da hanyoyin da za a magance matsalar karuwar tu'ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa da ma ragowar 'yan Najeriya. Yayin kafa kwamitocin
Sojoji 11 ne ke fuskantar tuhuma a wata kotu ta musamman don ladabtar da jami'an soji, wacce babban kwamanda GOC na rundunar sojin kasa ta 82, da ke Enugu, Manjo-Janar Emmanuel Kabuk ya kafa a ranar Litinin. Kabuk wanda ya kafa ko
Legit.com ta ruwaito a yayin da wasu gungun jarumai daga masana’antar Kannywood suka bayyana goyon bayansu ga shugaban kasa Muhammadu Buhari musamman a yayin da ake tinkarar zaben 2019, wasu daga cikinsu sun bayyana mubaya’arsu ga
A yayin da bikin kirsimeti na mabiya addinin Kirista ke ci gaba da karatowa, mun samu cewa, wata Mata musulma, ta yiwa zaurawan kiristoci gagarumar hidima domin jin dadin gudanar da bukukuwansu cikin annashuwa a jihar Kaduna.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce sake zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu zai kara iza wutar yunwa da talauci tare da kuncin da 'yan Nigeria ke fuskanta a halin yanzu. Ya kuma karyata rahotannin da ake
Rikicin da ya mamaye jam'iyyar PDP a jihar Ogun ya kara tsamari a ranar Litinin, yayin da Buruji Kashamu da Ladi Adebutu, suka kaddamar da yakin zabe. Shi dai Mr Kashamu, shine dan takarar gwamnan jihar da hukumar INEC ta bayyan
A yau, Litinin, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti guda biyu da zai fitar da hanyoyin da za magance matsalar tu'ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa. Buhari ya kafa kwamitin ne cambar sha'anin kasuwanci dake
Wata shari'a a kotun jihar Legas dake zamanta a Ikeja ta dauki wani sabon salo bayan an nuna faifan bidiyon wata matar aure tare saurayinta suna lalata. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito labarin wata shari'a tsak
Mudathir Ishaq
Samu kari