Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna

Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna

A yau, Talata, ne dumbin 'yan kabilar Igbo dake ikirarin biyayya ga addinin Yahudawa (Judaism) suka gudanar da wata zanga-zanga a garin Umuahi, babban birnin jihar Abiya.

Masu zanga-zangar, sanye cikin fararen tufafi, na neman a barsu su balle daga Najeriya domin kafa kasar 'yan kabilar Igbo, wato Biyafra.

A kwanakin baya ne, a karon farko bayan kusan tsawon shekara guda, jagoran 'yan aware na kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya bayyana a kasar Isra'ila tun bayan bacewar sa yayin da dakarun soji suka gudanar da wani atisaye a yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo.

Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Asali: Facebook

Tun kafin bacewar sa, Kanu ya sha yin ikirarin cewar yana bin addinin Yahudawa ne, tare da bayyana cewar akwai miliyoyin jama'arsa dake tare da shi a cikin addinin.

DUBA WANNAN: 2019: Daya daga cikin manyan hadiman Kwankwasiyya ya koma Gandujiyya

Har yanzu Kanu na cigaba da zama a kasashen ketare kasancewar gwamnatin Najeriya na nemansa ruwa a jallo bisa saba dukkan sharudan beli da kotu ta gindaya masa.

Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Asali: Facebook

Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Asali: Facebook

Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Daruruwan Yahudawa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Abia, hotuna
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng