Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya ta biya lakcarorin jami’a dake karkashin kungiyar malamai masu koyarwa ta ASUU albashin kwanaki 18 na watan Oktoba,Legit.ng Hausa ta tabbatar.
Fitacciyar jarumar fina-finai Raham Sadau, tayi martani ga matashin da yayi ikirarin cewa zai iya siyar da gonar gadonsa saboda ita don ta saka Kyakyawan hoto.
Fitaccen attajirin ‘dan kasuwar Najeriya, Femi Otedola, ya fitar da zunzurutun kudi har N1.4 biliyan inda yayi hayar katafaren jirgin ruwa domin shagalin bazde.
Dele Momodu, Darakta sadarwa na tawagar kamfen din Atiku ya kwatanta Kashim Shettima da mai cutar mantau wanda ga Gobara a gidansu amma yake makwabta kai dauki.
Wasu ‘yan TikTok, Mubarak Muhammad (Uniquepikin) da Nazifi Muhammad an aikesu kurkuku kan zargin su da ake yi da bata sunan Gwamnan Kano Ganduje, a bidiyonsu.
Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, a ranar Juma’a ya koka kan N345m da aka yi kasafi domin manyan ayyuka a ma’aikatarsa a shekarar 2023.
Jami’an hukumar shige da fice ta Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar waje su goma sha takwas dauke da katikan zabe kafin zuwa gagarumin zaben 2023 a Najeriya.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Baba ya bukaci bincike kan zargin da ‘yar sanda Bamidele ke wa Abokin aikinta na lakada mata mugun duka a Osun.
Wata babbar kotun yanki dake Karu a Abuja ta gurfanar da wani Okechukwu Eze mai shekaru 37 kan zargin cin zarafin wata mata tare da janyo zubewar cikin jikinta.
Aisha Khalid
Samu kari