Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta taya yan Najeriya murnar sabuwar shekara.Ta ce abun al'ajabi ne kan yadda aka tsallake shekarar da ta gabata duk da mulkin APC.
'Yan bindiga sun ttsinkayi yankin Mareri da ke babban birnin jihar Zamfara a ranar Juma'a kuma sun sace mata da diyar lakcaran kwalejin ilimi, Dr Abdulrazak.
Rundunar 'yan sandan jihar Niger, ta yi ram da matashi mai shekaru 26 mai suna Umar Mohammed wanda aka fi sani da Babuga Yellow, kan zargin garkuwa da mutane.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya magantu kan bukatarsa na sasantawa da abokin hamayyarsa, tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso da tsagin APC na Shekarau.
Gwamnan Duoye Diri na jihar Bayelsa ya rantsar da matarsa, Patience Zuofa-Diri, da wasu masana shari'ar uku a matsayin alkalan babbar kotun jihar ta Bayelsa.
A sabuwar wallafar da ya yi a shafinsa na Facebook, tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, ya wallafa bidiyon gidansa na kauyensu da ke Aiyetoro, Gbede.
Jami'an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA, sun damke wasu masu safarar miyagun kwayoyi 3 da ke sanye da kayan jami'an tsaron kasa.
Hukumomin sojojin Najeriya a ranar Alhamis sun tabbatar da mutuwar sojoji shida sakamakon arangamar dakarun sojin hadin guiwa na kasa da kasa da yan Boko Haram.
Wasu sababbin aure sun rabu saboda wani rikici ya hada su bayan sa’o’i 10 da gama daurin aurensu.Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter.
Aisha Khalid
Samu kari