Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta dage dokar datse layikan sadarwar da ta yi a kananan hukumomin jiha bakwai da al'amarin ya shafa nan da watan Janairun 2022.
Tsoho mai shekaru 88 ya cika burinsa na kammala digiri kafin ya mutu, Ya kammala ranar daya da jikarsa mai shekaru 23 inda ya cika burinsa na zama ma'aikaci.
Mulkin tsohon shugaban kasa Goodluck Joonathan ne ya kori 'yan ta'addan Boko Haram daga kananan hukumomi goma sha hudu kafin zaben 2015, cewar Edwin Clark.
Al'amura masu muhimmanci da yawa sun faru a fadar shugabancin kasar nan wanda ake kira da Aso Rock, fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, a wannan shekarar.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce dukkan man fetur da ke yankin Niger Delta na Najeriya ne kuma yankin bai isa ya nuna wani iko kan fetur din ba.
Gwamnan jihar Katsina,Aminu Bello Masari, ya jaddada matsayarsa kan mka mulkin kasar nan zuwa kudancin kasar nan inda yace hakan zai taimaka wurin cigaban kasa.
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Mahadi Ali-Gusau,sun zargi shugabannin jam'iyya mai mulki a jihar da shirya farmakin da aka kai wurin taron jam'iyya.
Shahida, diyar sarkin Kano na 14 kuma Khalifan Tijjaniyya, Sanusi Lamido Sanusi, ta koka kan yadda ake yawan zagi da caccaka a kafafen sada zumuntar Zamani.
Wata kungiyar dattawan jihar Zamfara ta koka kan zargin da ta ke na cewa jami'an tsaron jihar suna sakin 'yan bindigan da suka kama da ta'addanci a fadin jihar.
Aisha Khalid
Samu kari