Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya dakatar da dukkan lasisin makarantun kudi da ke fadin jihar, har sai zuwa lokacin da aka tantance su.
Kungiya Miyetti Allah, MACBAN, ta bayyana goyon bayan ta jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, kan burin sa na zama shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 mai zuwa.
Wasu ango da amarya sun kafa sabn tarihi na yin aure mafi gajarta a duniya. Sun rabu ne a yayin da ake liyafar bikin su saboda wakar da amaryar ta zaba a wurin.
Musiliu Akinsanya wanda aka fi sani MC Oluomo, shugaban kungiyar ma'aikatan sufuri na jihar Legas, ya sha alwashin goyon bayan burin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Rukayat Indimi-Dantata, diyar fitaccen biloniyan Borno, Mohammed Indimi, ta bayyana cewa hankali ba ya kwance a kasar nan. Ta yi fatan Allah ya taimake mu duka.
Sojoji tare da taimakon 'yan sa kai a daren Asabar sun ceto wani dan siyasa da iyalansa bayan musayar wuta da suka yi da 'yan ta'addan inda aka kashe miyagu.
Sanata mai wakiltar mazabar Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sha alwashin daukar mataki da kan sa kan kisan gillar da aka yi wa Hanifa, 'yar shekara 5.
Afegbua, tsohon mai magana da yawun kungiyar kamfen din Atiku, ya ce ba ya goyon a bai wa Atiku tikitin takara saboda shekarun sa.Ya ce matashi dan kudu ake so.
Fostocin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan suna ta yawo a wasu sassa na jihar Legas da Abuja. A fostocin an ga na masa kiran dawo-dawo ka tsaya takara.
Aisha Khalid
Samu kari