Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin Nyesom Wike ta bankado wani jirgin saman jihar sa a kasar Jamus wanda gwamnatin Rotimi Amaechi ta bari a shekarar 2012 kuma har yau ya ki fadin komai.
Jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, dauke da makamai sun kai samame tare da duba farfajiyar babbar kotun.
Wani dan Najeriya ya janyo cece-kuce a wani banki da ke Ikotun a jihar Legas inda ya je korafi kan yadda aka washe masa kudi daga asusun bankinsa babu dalili.
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, tshon shugaban kasar Najeriya ya yi bayanin rawar da ya taka bayan an sako tsohon shugaban kasa Olusegun Aremu Obasanjo.
Rikicin makiyaya da 'yan ta'adda a yankunan karamar hukumar Kauru da Zangon Kataf ta yi sanadin rayuka shida inda wasu suka jigata. An halaka shanu takwas.
Hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS),rundunar sintiri ta iyakar Jihar Legas a Seme dake Badagry, ta kama yara 189 maza da matan da ake zargin anyi safararsu.
Wasu ‘yan bindigan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani bakon haure da ke aiki da wata ma’aikata a Edo ranar Litinin kuma sun kashe dan sanda.
Fitacciyar mai siyar da kayan mata mai suna Hauwa Saidu wacce aka fi sani da Jaruma, ta shiga gagarumar matsala da biloniyan dan kasuwa, dan siyasa, Ned Nwoko.
Mazauna garin Runka da wasu yankuna na karamar hukumar Safana ta jihar Katsina sun bayyana tsoron su kan makomar su bayan kwashe sojoji daga yankin da aka yi.
Aisha Khalid
Samu kari