Ahmad Yusuf
10082 articles published since 01 Mar 2021
10082 articles published since 01 Mar 2021
Dandazom mambobin jam'iyyar hamayya a mahaifar ɗan takarar gwamna na PDP zaben Ekiti dake tafe a watan Yuni, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki .
Wasu tsagerun yan ta'adda sun yi garkuwa da Amarya dake shirin fara amarce da kuma wasu mutum biyar a Anguwar Rugachikum.dake cikin garin Kaduna a Najeriya.
Wani mai suna Garba ya ɗauki mataki mai muni kan mahaifiyarsa saboda ta masa nasiha ya daina shaye-shaye a Gombe, wani kuma ya yi lalata da diyar makocinsa.
Biyo bayan tsige tsohon mataimkin gwamna, Mahdi Aliyu Gusau, da kuma tabbatar da sabo da majalisar dokoki ta yi, Matawalle ya rantsar da Sanata Hassan Nasiha.
Wani jirgin saman Fasinja makare da mutane ya tada hankula yayin da ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja ba zato ba tsammani saboda wasu dalilai.
Yayin da guguwar sauya sheka ke cigaba da kaɗawa faɗin ƙasar Najeriya, yanzu haka kwamishinan gwamnan jihar Imo da bai jima da sauka ba, ya sauya sheka zuwa PDP
A yau Laraba, 23 ga watan Fabrairu, mahalidar dokokin jihar Zamfara ta tabbatar da tsige mataimakin gwamna, Barista Mahdi Gusau, abu hudu da ya dace ku sani.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta amince da bukatar hukumar ICPC na kwace wasu manyan kadarorin Abdul'aziz Yari da take bincike
Tsohon kwamishina zamanin mulkin PDP a Gombe da tsohon mai bada shawara ta musamman, da wasu sun fice daga jam'iyyar hamayya, sum koma jam'iyyar APC mai mulki
Ahmad Yusuf
Samu kari