Ahmad Yusuf
10097 articles published since 01 Mar 2021
10097 articles published since 01 Mar 2021
Wasu mahara sun yi awon gaba da tsohon Kansila a gundumar Gurdi, ƙaramar hukumar Abaji dake karkashin birnin tarayya Abuja, sun haɗa da iyalansa da wasu mutane
Shugaban matasan jam'iyyar APC reshen jihar Anambra, Hon Innocent Nwanwa, ya rasa muƙaminsa biyo bayan sauya sheƙar asalin uwar gidansa, Sanata Stella, zuwa PDP
Tawagar yaƙin neman zaɓen ɗan takarar kujera lamba ɗaya a Najeirya karkashin inuwar NNPP, Kwankwaso, ta ƙaryata labarin cewa zai janye wa Tinubu, ko Atiku.
A wata wasika ta musamman da ya rubuta da nufun ankarar da yan Najeriya, Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP, yace zaɓi biyu ya rage wa mutane a babba zaɓen 2023.
A kokarin shawo kan rikicin cikin gida da ya addabi ADP reshen jihar Kano, jam'iyyar ta aike da wasikar kora daga cikinta ga Nasiru Hassan Koguna kan dalilai.
Shugaban hukumar kula da tsaftar muhalli na jihar Bayelsa kuma jigon PDP mai mulkin jihar, Mista Tolu Amatu, Ya rigamu gidan gaskiya da daren jiya Asabar .
Wasu tsagerin 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gab da babban yayan tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Filato karƙashin inuwar PDP.
Mai maga yawun ƙunguyan yaƙin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP yace ba zai yuwu su sauke shugaban PDP ba a yanzu.
Mai neman kujerar gwmanan jihar Katsina karkashin inuwar PDP, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ya roki tsohon Sakataren gwmanatin Katsina ya sauya sheka zuwa PDP.
Ahmad Yusuf
Samu kari