Ahmad Yusuf
10101 articles published since 01 Mar 2021
10101 articles published since 01 Mar 2021
Wani ɗan takarar jam'iyyar PDP na mamba a majalisar wakilan tarayya daga jihar Yobe, Mohammed Bukar, ya rasu a asibitin koyarwa na jami'ar jiha ranar Asabar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa ya zama tilas shugaban jam'iyyar PDP ya sauka daga kujerarsa duk da NEC ya kaɗa kuri'ar amincewa da shi yau.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce rikicin PDP na yan gida ɗaya ne kuma sun san yadda zasu magance shi a cikin gida cikin sauki.
Alamu sun nuna cewa saukar shugaban BoT, Walid Jibrin, daga kan kujerarsa ka iya jawo gwamnan jihar Sakkwato, Tambuwal ya rasa kujerar shugaban gwamnonin PDP
A wurin taron majalisar koli mai zartas da hukunci na jam'iyyar PDP (NEC) dake gudana yanzu haka, shugaban BoT na ƙasa, Walid Jibrin, ya sauka daga mukaminsa.
Wani babban jigon PDP ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana son Ayu ya sauka, amma akwai wasu yan hana ruwa gudu dake rura wutar.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sanda reshen jihar Enugu, Danile Ndukwe, ya tabbatar da mutuwar jami'an yan sanda uku bayan musayar wuta da 'yan bindiga.
Hukukumar 'yan sanda reshen jihar Gombe ta nuna wasu 'yan mata kwayen juna guda 5 da suka haɗa kai suka lakada wa kawarsu duka har ta mutu kan wani saurayi.
Kwamitin da majalisar dokokin jihar Neja ta kafa da nufin bankaɗo abinda ake rufe wa na cin bashi a kananan hukumomi 25 na jihar ya gabatar da rahoto a zama.
Ahmad Yusuf
Samu kari