Ahmad Yusuf
10096 articles published since 01 Mar 2021
10096 articles published since 01 Mar 2021
A cigaba da kokarin dawo da zaman lafiya a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya, dakarun yan sanda sun kama wani hatsabibin ɗan bindiga da sojan Bogi
Alhaji Atiku Abubakar, mai neman takara a inuwar PDP ya gamu da gagarumin koma baya duk da ya fito daga arewa, ƙungiyoyin yan arewa sun mara wa Tinubu baya.
Wani jigon babbar jam'iyyar hamayya a Hon. Junaidu Wasagu, ya ba zai iya jure rashin adalcin da ake masa ba a PDP, ya jagoranci wasu shugabanni sun koma APC.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai farmaki gidan babban hadimin gwamnan Bauchi kan harkokkin addinin kirista, Fasto Magaji, sun jikkata mutum ɗaya dake gidan.
Wani tsohon hadimin gwamnan Kaduna, Hon. Wilson Yangye, ya jagoranci dubbannin mambobin jam'iyyar APC mai mulki sun sauya sheka PDP a kudancin jihar yau Asabar
Tsohon ɗan majalisar tarayya daga jihar Kano kuma kakakin NNPP, Abdulmumini Jibrin, yace Kwankwaso zai ba da mamaki a babban zaɓen shugaban ƙasa 2023 dake tafe.
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya a arewa maso gabashin Najeriya, rundunar Opeartion Haɗin kai ta yi nasarar ajalin wasu kwamandojin ISWAP a Borno.
Bayanan da muke samu sun nuna cewa tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Honorabul Ghali Na'Abba, ya tattara kayansa ya koma PDP, yace karshen APC ya zo.
Sabon shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Wabara, yace zasu yi duk me yuwuwa don ganin an binne duk wani sabani da ya hana PDP zama kalau.
Ahmad Yusuf
Samu kari