Ahmad Yusuf
10096 articles published since 01 Mar 2021
10096 articles published since 01 Mar 2021
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo ya faru yau Laraba a fadar gwamnatin jihar Kuros Riba, gwamna Ayade ya hana ma'aikatan da suka makara shiga Ofisoshin su.
Yayin da ake gaba da fara yaƙin neman zaɓe, jigon jam'iyyar LP ya yi ikirarin cewa nasara ta Peter Obi ce a zaɓen shugaban kasa domin a kullum ƙara karɓuwa yake
Dakarun hukumar 'yan sanda reshen jihar Edo sun yi ram da wani likuta kwararre wanda ake zargin da amfani da iliminsa wajen kashe mutane da sace Motocinsu.
Wani rubutu da mutane ke ta turawa abokanansu musamman a dandalin sada zmunta Facebook dake nuna cewa Mamu ya yi tone-tone a magarƙamar DSS karya ce tsagwaronta
Duk da halin da babbar jam'iyyar adawa ke ciki na rikicin cikin gida tsakanin Atiku da tsagin gwamna Nyesom Wike na Ribas, Dakta Ayu ya shirya tagiya Turai.
Tsohon ɗan takarar PDP da ya nemi tikitin neman kujerar shugaban ƙasa, Sam Ohuabunwa, ya nuna cewa gwamna Wike na kan gaskiya a kokarin ganin an yi adalci a PDP
Wasu masoya, saurayi da Budurwa sun siyar da jaririn da suka haifa kafin fatiha ga wata mata kan kuɗi kamanin dubu ɗari biyar a jihar Ebonyi, yan sanda sun kama
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa majalisar Kansiloli sun tsige shugaban ƙaramar hukumar Langtang ta arewa, Bitrus Rimven Zulfa, kan wasu zarge zarge
Rahoton da muke samu daga jihar Jigawa da safiyar nan na nuni da cewa wata tukunyarGas ta yi sanadin jikkata mutaneda dama, shaguna da Gidaje sun kone a Jigawa.
Ahmad Yusuf
Samu kari