Ahmad Yusuf
11468 articles published since 01 Mar 2021
11468 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar Jin Dadin 'Yan Sandan Najeriya (PSC) ta kara rasa daya daga cikin tsofaffin shugabanninta, DIG Perry Osayande, wanda ya rasu a Benin, jihar Edo.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Laraba, 1 ga watan Oktoba, 2025 a matsayin ranar hutu domin bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun 'yancin kai.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya taimaka wa magidanta 18,000 a karamar hukumar Dikwa sakamakon jarabawarda suka fuskanta a bana.
Kumgiyar dillalan man fetur ta Najeriya watau IPMAN ta ce da yiwuwar mai ya kara tsada sakamakon matakin Dangote na daina ciniki da kudin kasar nan.
Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumuntar nan watau Mandy Kiss ta bayyana cewa ikirarin da ta yi na shirya kwanciya da maza 100 wasa ne, ba dagaske take ba.
Sakamakon jarabawar fita daga sakandireda hukumar NECO ta fitar a 2025 ya nuna cewa Kano ce a kan gaba a yawan daliban da suka ci darussa biyar da ake bukata.
Shugaban Izala na Afirka, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bayyana cewa ya kamata gaba daya musulmi da wadanda ba musulmi ba su sanya Bola Ahmed Tinubu a addu'a.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana yadda rayuwarsa ta sauya har yake shafe tsawon lokaci a ofis tun bayan mutuwar uwargidansa a 2024.
Rundunar yan sanda reshen Zamfara ta ce yan bindiga sun fara daukar salom kai hari masallaci ne saboda su ja hankalin jama'a bayan ganin abin da ya faru a Katsina.
Ahmad Yusuf
Samu kari