- All (1087)
- Labarai (941)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (10)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa duk jam'iyyar dake takara da jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Legas tana batawa kanta lokaci.
Gwamnatin jihar Ondo ta garkame babban Masallacin Ikare Central sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakanin Babban Limamin, Sheik Abubakar Muhammad, da kwamiti.
Wani Malamin makaranta, Malam Adekoya Raheem, ya zama gwarzon malamin shekarar 2022 na yankin Education District IV dake jihar Legas, Kudu maso yammacin Najeriy
Tsohon Sanata da ya wakilci Katsina Ta Kudu a majalisar dattawa, Abu Ibrahim, ya bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron waiwaye kan ayyukan gwamnatinsa da Ministocinsa sukayi cikin shekaru 7 da suka gabata tun da ya hau mulki.
An yi gajeruwar dirama kwanan nan a kasar Ghana yayinda wani direban motar bas ya buge mota kirar Range Rover SUV 2021 sannan ya kebe gefe guda ya fara hauka.
Wani jerin kasashe masu karfin Soja a duniya a 2022 da Statista ta saki ya nuna cewa kasar Sin ne kan kan gaba wajen yawan jami'an sojoji, rahoton Statista .
Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana cewa yanzu fa Najeriya bashi ake karba don biyan wani bashin da aka ci.
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party, Senator Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa dan takarasu Atiku Abubakar ya bashi shawarar karban bashin N1bn a.
AbdulRahman Rashida
Samu kari