Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Mahaifiyar Mai Ba da Shawara kan Tsaron Kasa, Mallam Nuhu Ribadu, Hajiya Aisha Mamma ta rasu da safiyar Litinin tana da shekaru 86 a duniya bayan fama da jinya.
Yan majalisar jihar Kano, Hon. MB Aliyu da Hon. Usman Kiru sun bayyana ra'ayoyinsu kan zaben 2027 da jita-jitar sauya shekar Abba Kabir zuwa APC.
Ministan Tsaro na Kasa, Bello Matawalle, na shirin aurar da ’ya’yansa tara a Abuja. Bikin zai gudana a Masallacin Kasa a ranar 6 ga Fabrairun 2026.
Shirin sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ya samu tangarda, yayin da shugabannin APC suka ki amincewa da bukatar tikitin takara kai tsaye.
Hare-haren makaman Amurka a Sokoto sun janyo cece-kuce, suna barin kungiyar Lakurawa ta yi yunkurin tserewa bayan asarar rayuka da lalacewar kayan aiki.
Tashin hankali ya barke a yankin Ekid da ke Akwa Ibom, bayan kama Princess God’sown Udoito, mai sukar Gwamna Umo Eno kan batun filaye da muhalli.
Rikicin mai gida da yaron shago a Gombe ya jawo kisa bayan zargin sata, marigayin ya rasu makonni bayan aurensa da ya yi a watan Disambar 2025 da ta gabata.
Tsohon minista Farfesa Isa Pantami ya bayyana alhini kan kisan gillar iyali bakwai a Kano, yana jaddada ƙarshen rashin imani da addu'a ga waɗanda aka hallaka.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yi jimamin rasuwar attajirin Dr. Bature Abdulaziz, shugaban kasuwar Kwari a Kano, wanda ya rasu yau.
Abdullahi Abubakar
Samu kari