Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya ce Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa, yana kiran sa ɗan siyasa na gaskiya.
Gwamnatin Rivers ta ce ba ta hanawa Wike shiga filin wasan Yakubu Gowon saboda gyare-gyare. Gwamna Fubara na goyon bayan Tinubu a zaben shekarar 2027.
Majiyoyi sun bayyana shirin juyin mulki da aka shirya, inda aka bankado makamai da kuɗaɗe daga jami’an soja da fararen hula, ciki har da tsohon gwamna Timipre Sylva.
Malamin Musulunci kuma shahararren Farfesa a Ilorin, Yusuf Lanre Badmus, ya rasu a ranar 30 ga Janairu 2026, Gwamnan Kwara ya yi ta’aziyya ga iyalansa.
Wani mummunan lamari ya faru a masallacin Ummu Haani Adigun da ke birnin Osogbo a jihar Osun, inda aka yi wa wani duka har lahira bayan sallar asuba.
Sojojin Najeriya sun tabbatar da shirin juyin mulki, inda aka cafke jami’ai guda 16, ciki har da Birgediya-janar Musa Abubakar Sadiq da aka ce ya san shirin makircin
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da nasarorin da aka samu wajen yakar 'yan ta'adda da jiragen sama marasa matuka a Arewa maso Gabas, tana aiki tare da hukumomi.
Farouk Aliyu na APC ya gargadi Arewa game da tikitin shugaban ƙasa Kirista–Kirista, yana mai cewa hakan na iya zama babban ɓata a siyasa ga Musulmi.
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya ce hadakar jam’iyyun adawa za ta kifar da APC a 2027, yana cewa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya lashe zabe ba.
Abdullahi Abubakar
Samu kari