Abdullahi Abubakar
7250 articles published since 28 Afi 2023
7250 articles published since 28 Afi 2023
Mataimakin Gwamnan Abia, Ikechukwu Emetu, ya bayyana cewa LP ta shirya karɓar Bola Tinubu, idan ya shirya barin APC, duk da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, ya gargadi Musulmi su yi aiki tare wajen dakile rashin tsaro da ke haddasa tashin hankali a Najeriya.
Rikici ya barke a Majalisar Tarayya yayin karantar kasafin kudin Ma’aikatar Noma 2026 kan rashin bayani da gaskiya, yana barazana ga tsaron abinci a Najeriya.
Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya yi murabus daga mukamin Shugaban NAHCON, yana mai cewa shawarar ta samo asali ne daga dalilai na kashin kai kawai.
An shiga jimami bayan rasuwar Alhaji Muhammad Nasir Isah Tsauri, shugaban tafiyar Kwankwasiyya a Katsina; Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba da jajircewarsa.
Wani dan ra’ayin wariyar launin fata da ya kashe al'ummar Musulmai 51 a masallatai biyu a New Zealand ya nemi a sake masa shari’a bayan shekaru bakwai.
Malamin addinin Musulunci a jihar Borno, Sheikh Muhammad Mustapha ya yi magana kan rade-radin cewa ya shirya neman takara a zaɓen 2027 da ke tafe.
Tsohon dan majalisar, Hon. Gudaji Kazaure, ya bayyana ra'ayinsa kan shugabanci a Najeriya da niyyar takara a 2027, yana caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin Jihar Kwara na fuskantar zargi kan hana Kashim Shettima ziyartar Woro, inda aka kashe mutum 170, a harin da 'yan bindiga a makon da ya gabata.
Abdullahi Abubakar
Samu kari