Abdullahi Abubakar
7247 articles published since 28 Afi 2023
7247 articles published since 28 Afi 2023
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan rawar da ya taka a nasarar APC a zaben kananan hukumomi shida da aka gudanar.
Gwamnan Akwai Ibom, Pastor Umo Eno, ya yi barazanar kwace takardun sarautar sarakunanan gargajiya idan suka bari aka samu barnata kayan gwamnati a jihar.
Hukumar zabe INEC ta sanar da sakamakon zaben AMAC a Abuja, inda APC ta tabbatar da nasarar Christopher Maikalangu da kwarin gwiwar zaben shekarar 2027.
Mawakiyar Cardi B ta yaba wa Musulmai kan azumin Ramadan, tana bayyana musabbabin rashin karbar addinin. Maganganun nata sun jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta.
Dan Anambra, Edwin Chukwujekwu ya zama Mataimakin Sakataren APC a Gombe, yana mai jaddada haɗin kai da adalci da inganta dimokuraɗiyya cikin jam'iyya.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya yaba wa Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar da jami’an tsaro kan gudanar da zaben cike gurbi cikin kwanciyar hankali.
Rikicin ya barke a taron APC a Ethiope ta Yamma a Delta, yayin da Erhiatake Ibori-Suenu ta tsira daga hadarin, taron ya janyo tashin hankali ga mambobin jam’iyya.
Bayan Bola Tinubu ya nemi yafiya ga al'umma, Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya soki rokon afuwar da ya yi a Ramadan, yana cewa yafiya tana bukatar cikakkiyar tuba
Bidiyo ya bazu a kafofin sadarwa yana ikirarin cewa Najeriya za ta soke Naira daga shekarar 2027 da ke tafe tare da maye gurbinta da kudin bai daya mai suna Eco.
Abdullahi Abubakar
Samu kari