Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake ci gaba da yakin Iran da Isra'ila, kasashe 40 har da Najeriya sun gudanar da taron yanar gizo domin nemo hanyoyin dawo da zirga-zirgar jiragen ruwa.
Jam’iyyar APC ta musanta rahoton cewa za ta bai wa gwamnoni da ‘yan majalisa tikitin kai tsaye, tana jaddada cewa dole kowa ya shiga zaben fidda gwani.
Yan bindiga ne sun kai hari kan ayarin shugaban ma’aikatan gwamnan Zamfara, Mouktar Lugga, a hanyar Funtua zuwa Gusau da yammacin jiya Alhamis a jihar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ta lalata babbar gada mafi girma a Iran, yana gargadin cewa akwai karin hare-hare idan ba a kai ga yarjejeniya ba.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya bukaci babban hafsan rundunar sojin kasa, Janar Randy George, ya yi murabus yayin rikicin da ake yi da Iran.
An shiga wani irin yanayi a Jos bayan wani mummunan al’amari ya faru inda aka kashe wani dan NYSC mai shekaru 31 watanni kadan bayan aurensa da aka yi.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Sarkin gargajiya na Ishinkwo, Eze Josephat Ikegwu, a jihar Ebonyi bayan sun kai hari gidansa da dare, lamarin ya girgiza al’umma.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Dalhatu Abubakar a matsayin shugaban hukumar kula da kasuwanci a Najeriya tare da sabon kwamitin gudanarwa.
Yayin ake rikici a ADC, jam’iyyar PRP ta bukaci manyan ‘yan adawa kamar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su hade domin ceton dimokuradiyya.
Abdullahi Abubakar
Samu kari