Abdullahi Abubakar
7393 articles published since 28 Afi 2023
7393 articles published since 28 Afi 2023
Wasu ƴan bindiga sun kai hari fadan sarkin Ninzo a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da matarsa a cikin daren jiya Laraba.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta yi karin haske kan shirin hadaka da ake ta yadawa tana kokarin yi da jam'iyyun adawa inda ya ce babu kamshin a gaskiya ciki.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kwarara yabo ga Ministan Abuja, Nyesom Wike kan irin kokarin da ya ke yi a birnin Abuja inda ya ce ya fita daban da saura.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi fatali da binciken kwamitin Majalisar jihar ke yi game da gwamnatinsa inda ya bugi kirji kan yadda ya gudanar da mulki.
Ɗan takarar gwamna a zaben jihar Ondo karkashin jam'iyyar NNPP, Israel Ayeni ya janye daga neman takarar gwamna a zaben da za a yi a watan Nuwamba mai zuwa.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kaddamar da rijistar mambobin jam'iyyar ta yanar gizo a Abuja duk da umarnin sammaci daga kotu a jihar Kano.
Jigon PDP, Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar ya jero sunayen Ministoci guda biyar a gwamnatin Bola Tinubu da ya ce sun kamaci kora saboda rashin katabus a shekara ɗaya.
Jam'iyyar APC reshen jihar Benue ta gudanar da addu'o'i na musamman da malaman addini suka jagoranta domin samun nasarar Bola Tinubu da yaye matsalolin kasar.
Abdullahi Abubakar
Samu kari