Abdullahi Abubakar
7735 articles published since 28 Afi 2023
7735 articles published since 28 Afi 2023
Bayan kwace filayen Muhammadu Buhari da yan siyasa, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba da wa'adin mako biyu ga wadanda abin ya shafa da su biya kudin da ake bukata.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya bayyana yadda tafiyar siyasarsa ta kasance ƙarƙashin Goodluck Jonathan inda ya ce matakin tsohon shugaban ya zama alheri gare shi.
Bullar ƙungiyar Lakurawa a yankin Arewa maso Yamma na zama babban barazana ga shugabannin yan bindiga wanda ka iya zama tashin hankali tsakaninsu.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mayar da martani ta bakin kakakinsa, Garba Shehu inda ya ce ba mai gidan nasa ba ne ya siya filin da hannunsa.
Gwamnatin Bola Tinubu ta kalubalanci Majalisar dokokin jihar Edo kan dakatar da shugabannin kananan hukumomi guda 18 da mataimakansu a ranar Talata.
Sarkin Gwandu da ke jihar Kebbi, Mai Martaba Muhammad Ilyasu Bashar ya yabawa salon mulkin Shugaba Bola Tinubu inda ya ba shi shawara kan jan al'umma a jiki.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an kama mawakin siyasa, Idris Danzaki a jiya Laraba 18 ga watan Disambar 2024 a cikin ofishinsa a Kano.
Tsohon Ministan lafiya a Najeriya, Farfesa Stephen Debo Adeyemi ya shiga takarar neman sarautar Owa Obokun na Ijesa da ke jihar Osun bayan mutuwar sarki.
Kwanaki shida bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace jihar Rivers, an roke shi ya yi kokarin karbe ikon Oyo daga jam'iyyar PDP.
Abdullahi Abubakar
Samu kari